Faifai na 8: Mai Ceto (HA-8)
Dauke da iko a bisan aljanu, da rashin lafiya, da yanayai na duniya da kuma mutuwa da kanta, Yesu ya nuna cewa shi ba Mai ceto kadai ba ne, amma Allah da kansa. Yana taimakon dukkan mutane da wata kauna wadda babu irinta.