Faifai na 5: Shari’a (HA-5)
A lokacin da Allah ya bayar da dokokinsa masu tsarki a Dutsen Sinai,ka’idoji na nagargarun halayen da suka bayyana suna aiki kamar madubi da zai nuna zunubin da ke a zuciyar kowane mutum, su kuma kai mutane ga fahimtar cewa ba su da wani bege sai dai a cikin mai kubutarwar nan da ke zuwa.